Featured post

Sean Dampte UK based singer, drops new track,‘Energy’

Friday 16 March 2018

Labarin cikin hotuna: Shagalin bikin diyar mataimakin shugaban kasa a Aso rock

All the photos as Osinbajo's daughter gets married

An gudanar da bikin ba tare da gayyatar dinbim jama'a ba domin rage dawainiya da

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya aurar da diyar shi ga dan attajira yar kasuwa Bola Shagaya.

An daura auren Oludamilola Osinbajo da angon ta Oluseun Bakare zauren Aso villa na Abuja ranar 15 ga watan maris.

 

Sai dai anyi shagalin bikin cikin sirri ba tare da gayyatar jama'a da dama ba domin rage dawainiya da kuma janyo tseigumi ganin matsayin da Osinbajo ke dashi a kasar. Wannan ya faru ne tare da yin la'akari da shagulgulan biki da ya faru kwanan baya.

A wata hira da yayi da Pulse makonni biyu baya kafin bikin, mai yi mataimakin shugaban kasa hidima ya bayana mana cewa Osinbajo ya shawo kan matsin lambar da ya fuskanta daga manyan kusoshin kasar na yin bikin fadi-aji.

 

Kan bikin dai mutane kadan suka samu katin gayyata mafi yawanci ma yan uwa da abokan arziki suka samu katin.

Labarin cikin hotuna: Shagalin bikin diyar mataimakin shugaban kasa a Aso rock



CLICK HERE TO READ FULL CONTENT

Brought to you by: RIDBAY | WEBSITE DESIGN & DIGITAL MARKETING